Shafin EMID
Shafin yin Rijista
Wannan shafin yin Rigistar rigakafin cutar COVID-19 ne na ma'aikatar lafiya ta tarayya
Ana karbar bayananka sai a tsara maka lokacin da za'a maka alurar rigakafin COVID 19
Yin rigista ta wannan hanyar zai kawo maka saukin samun alurar rigakafi